Yadda ake bukukuwan murnar shiga sabuwar shekarar gargajiyar kasar Sin a ra’ayin wasu ‘yan Najeriya
2024-02-20 15:15:46 CMG Hausa
Yau ce rana ta 11 a cikin sabuwar shekarar gargajiyar al’ummar kasar Sin, wato shekarar Loong. Kuma har yanzu Sinawa na bukukuwa kala-kala don murnar shiga sabuwar shekararsu.
Kwanan nan ne Murtala Zhang ya samu damar zantawa da wasu ‘yan Najeriya dake zaune a sassa daban-daban na kasar Sin, don jin ta bakinsu game da yadda Sinawa ke gudanar da bukukuwan murnar shiga sabuwar shekara. (Murtala Zhang)