Baje kolin na’urar zamani a Shenzhen
2024-02-20 15:46:40 CMG Hausa
An kira babban taron ci gaba mai inganci a birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kasar Sin, inda aka shirya bikin baje kolin na’urorin zamani sakamakon ci gaban kimiyya da fasaha. (Jamila)