logo

HAUSA

Yadda manoman kasar Sin ke dukufa a kan ayyukan gona

2024-02-20 23:01:37 CMG Hausa

Jiya 19 ga wata rana ce ta lokacin fara ruwan sama bisa tsarin alamu 24 na sauyawar yanayi cikin shekara da kaka da kakanin Sinawa suka kirkiro, ga kuma yadda manoma a sassa daban daban suke dukufa a kan ayyukan gonarsu.