logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Xiamen

2024-02-19 09:28:42 CMG Hausa

Dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na birnin Xiamen na lardin Fujian dake kasar Sin, inda yara suke jin dadin mamakin da kimiyya da fasaha ke kawo musu. (Jamila)