Kasar Sin: Mutane miliyan 474 sun yi yawon shakatawa a yayin hutun bikin Bazara
2024-02-19 20:29:51 CMG Hausa
Masu kallonmu, barka da war haka. A lokacin hutun bikin Bazara na bana, al’ummun kasar Sin masu dimbin yawa sun ziyarci wurare daban daban domin gudanar da yawon shakatawa.