logo

HAUSA

Wasan fadan kaji a lardin Anhui

2024-02-19 12:47:29 CMG Hausa

Wasan fadan kaji ke nan da aka gudanar a wata gunduma dake birnin Huaibei na lardin Anhui na kasar Sin, wanda ya zama wata al'adar gargajiya mai dogon tarihi a wurin, na murnar shiga sabuwar shekarar gargajiya ta kasar. (Murtala Zhag)