logo

HAUSA

An gudanar da ayyukan murnar bikin bazara na gargajiyar kasar Sin a jihar Xinjiang

2024-02-16 21:05:57 CMG Hausa

An gudanar da ayyukan murnar bikin bazara na gargajiyar kasar Sin iri-iri a gundumar Yingjisha ta jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ta kasar, domin baiwa jama'ar wurin damar jin dadin bikin tare da kara fahimtar al'adun gargajiyar kasar. (Bilkisu Xin)