logo

HAUSA

Yadda aka gudanar da wasannin gargajiya a yankin Altay na jihar Xinjiang

2024-02-16 21:21:26 CMG Hausa

Yadda aka gudanar da wasu wasannin gargajiya a kauyen Hemu da ke yankin Altay na jihar Xinjiang ta kasar Sin, domin nishadantar da masu yawon shakatawa da suka zo daga sassa daban daban na kasar, a yayin da al’ummar kasar ke murnar bikin sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya.