logo

HAUSA

Kayayyakin wutar lantarki da kamfanin Sin ya gina sun haskaka sararin samaniyar Kinshasa da dare

2024-02-15 09:09:16 CGTN HAUSA

 Abokai masu kallonmu, yau bari mu je birnin Kinshasa, fadar mulkin kasar Congo Kinshasa, don ganin yadda kayayyakin samar da wutar lantarki da kamfanin kasar Sin ya samar suke haskaka sararin samaniyar birnin da dare: