logo

HAUSA

Bukukuwan murnar sabuwar shekarar Loong ta kasar Sin a birnin London

2024-02-13 21:15:15 CMG Hausa

Yadda aka yi bukukuwa a birnin London dake kasar Birtaniya don murnar sabuwar shekarar Loong ta kasar Sin bisa kalandar gargajiya ta kasar.(Zainab Zhang)