logo

HAUSA

Ga yadda sojin kasar Sin dake kasar Sudan ta kudu take shirya wani kwas din samun horon tsaron kai

2024-02-12 08:05:16 CMG Hausa

Sakamakon tsanantar yanayi a kasar Sudan ta kudu, a ran 4 ga watan Faburairun, tawagar aikin injiniya ta rundunar sojin kasar Sin wadda ke tabbatar da zaman lafiya a kasar karo na 14 ta shirya wani kwas din samun horon tsaron kan sansanin da suke ciki, da kuma daidaita hadurran ba zato ba tsammani. (Sanusi Chen)