logo

HAUSA

An yi bikin aza harsashin aikin samar da wutar lantarki bisa makamashin hasken rana a Zambiya

2024-02-12 11:08:33 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka. Kwanan baya, an yi bikin aza harsashi na aikin samar da wutar lantarki bisa makamashin hasken rana na MW100 wato megawatt 100, wanda kamfanin kasar Sin ya ba da taimakon ginawa a gundumar Kabwe dake lardin Central na kasar Zambiya.