logo

HAUSA

Ana murnar bikin sabuwar shekarar Sinawa a kauyen Hemu na jihar Xinjiang

2024-02-11 18:29:00 CMG Hausa

Yanzu Sinawa na cikin lokacin hutu don murnar sabuwar shekerar gargajiyar kasar Sin, mutane na yin bulaguro a wurare daban daban don jin dadin lokacin. Ga yadda ake murnar bikin sabuwar shekarar a kauyen Hemu na yankin Altay a jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin.(Kande Gao)