logo

HAUSA

Ana murnar bikin bazara a babbar kasuwa dake birnin Urumqi

2024-02-11 18:31:10 CMG Hausa

Ga yadda ake murnar bikin bazara wato bikin sabuwar shekarar gargajiyar kasar Sin a babbar kasuwa dake birnin Urumqi, hedkwatar jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin.(Kande Gao)