Likita Fidaa Al-Qurshali na duba wani yaro a cikin asibitinta na tanti da ke sansanin Rafah Al-Qurshali
2024-02-09 01:32:04 CMG Hausa
Likita Fidaa Al-Qurshali na duba wani yaro a cikin asibitinta na tanti da ke sansanin Rafah Al-Qurshali. Fidaa Al-Qurshali wacce ta yi digiri na biyu a fannin kiwon lafiyar jama'a daga Jami'ar Qudus ta Kudus, ta mayar da tantinta da ke sansanin Rafah zuwa wani asibitin wucin gadi, don bayar da magani kyauta ga mutane da yaran da suka rasa matsugunansu tare da iyalansu sakamakon yakin da ake yi. (Bilkisu Xin)