logo

HAUSA

Haduwa Da Iyalai Abu Ne Mafi Dadi

2024-02-08 18:14:37 CMG Hausa

Yayin murnar Bikin Bazara, duk inda suke, Sinawa su kan koma gida domin haduwa da iyalai da barka da sabuwar shekara tare. Duk da kyautatuwar ababen hawa da fadadar hanyoyi, abu daya kacal da ba zai sauya ba shi ne komawa gida, saboda haduwa da iyalai shi ne abu mafi dadi a rayuwa. Kada ka manta ka karbi sakonka na fatan alherin shekarar Loong. Kana iya latsa link din da ke kasa domin samun katin AI na murnar sabuwar shekara, kana ka aiko da sakon fatan alherin sabuwar shekara ga iyalai da abokai da katin. https://static.linkpro.tech/cgtn/01