Bukukuwan murnar shiga sabuwar shekarar gargajiya a garin Jinhuyang dake jihar Xinjiang
2024-02-07 21:44:13 CMG Hausa
Yadda jama'a ke shagulgula iri-iri don shirye-shiryen murnar shiga sabuwar shekarar gargajiya a garin Jinhuyang na birnin Tumushuke dake kudancin jihar Xinjiang ta kasar Sin.(Murtala Zhang)