logo

HAUSA

’Yan sanda sun kama barayin da suka sace miliyan 55 na Sefa a jami’ar Mamadou Djibo dake birnin Tahoua

2024-02-07 10:43:09 CGTN HAUSA

 

Bari mu je, yankin Tahoua na jamhuriyar Nijar, inda miliyan 55 na Sefa suka yi batan dabo daga cikin akwatin ajiyar kudi a makon da ya wuce, amma kuma aka gano wadannan kudade a jami’ar Mamadou Djibo, bayan ’yan sanda sun gudanar da bincike.

Daga birnin Yamai, abokin aikinmu Mamane Ada na dauke da ci gaban wannan labari.