logo

HAUSA

Fitilu iri iri a titunan birnin Shanghai

2024-02-07 11:26:47 CMG Hausa

Ga yadda ake sanya fitilu iri iri a titunan birnin Shanghai na kasar Sin don murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar.(Zainab Zhang)