logo

HAUSA

Kamfanin kera kayan mota na Silver Basis

2024-02-07 09:30:35 CMG Hausa

Ana fama da aiki a kamfanin kera kayayyakin motoci na Silver Basis na birnin Changsha a yankin raya masana’antun fasahohin zamani dake birnin Liuyang na lardin Hunan na kasar Sin. (Jamila)