Batir din mota na Faw-Findreams
2024-02-05 15:18:02 CMG Hausa
Kamfanin kera motocin sabon makamashi na Faw-Findreams na kasar Sin ya kaddamar da aikin samar da batir din mota a birnin Changchun, fadar mulkin lardin Jilin dake arewa maso gabashin kasar. (Jamila)