logo

HAUSA

Biden ya lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar Democrat a South Carolina

2024-02-04 10:23:19 CMG Hausa

Kafofin yada labarai da dama na Amurka a daren jiya Asabar sun yi hasashen cewa, shugaba Joe Biden ya lashe zaben fidda gwani na zaben shugabancin kasar na shekarar 2024, na jam'iyyar Democrat jihar South Carolina, zaben fidda gwani na farko na jam'iyyar. (Ibrahim Yaya)