logo

HAUSA

Shugaban Namibiya ya rasu

2024-02-04 13:57:00 CMG Hausa

Ofishin fadar shugaban kasar Namibia, ya wallafa a dandalin sada zumunta na X cewa, shugaban kasar Hage Geingob ya rasu Lahadin nan. (Ibrahim Yaya)