logo

HAUSA

Rundunar tsaron ruwan Najeriya ta lalata wasu haramtattun matatun mai guda uku a jihar Bayelsa

2024-02-03 14:47:02 CGTN HAUSA

 

Dakarun sojin ruwan Najeriya dake aikin musamman a jihar Bayelsa sun samu nasarar lalata wasu haramtattun matatun mai guda uku a kudancin yankin Ijaw dake jihar.

Rundunar ta yi zargin cewa ana amfani da irin wadannan matatun  ne wajen tace mai da ya kai lita dubu 50 daga danyen man da ake satowa.

Daga tarayyar Najeriya wakilinmu Garba Abdullahi Bagwai ya aiko mana da rahoto.