Tashar makamashi ta Deep Sea No.1
2024-02-02 19:59:00 CMG Hausa
An kammala hadadden dandalin daidaita ayyukan tashar adana makamashi ta Deep Sea No.1 ta kasar Sin na mataki na biyu a birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)