logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Sin

2024-02-02 19:56:49 CMG Hausa

Dalibai sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na kasar Sin dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda suke jin dadin kuzarin da kimiyya da fasaha ke kawo musu. (Jamila)