logo

HAUSA

Mutum mutumin inji na rubutun kalmomi

2024-02-01 14:31:15 CMG Hausa

Mutum mutumin inji na rubutun kalmomin Sinanci a unguwar Zhanjiadun ta titin Changqing dake yankin Jianghan na birnin Wuhan, fadar mulkin lardin Hubei na kasar Sin. (Jamila)