Ana binciken jirgin saman fasinja
2024-02-01 14:27:46 CMG Hausa
Injiniyoyi suna binciken jirgin saman fasinja a dakin gyara jirgin sama na kamfanin China Southern dake yankin Nanming na birnin Guiyang, fadar mulkin lardin Guizhou na kasar Sin. (Jamila)