logo

HAUSA

Paris: An gudanar da taron kide-kiden murnar cika shekaru 60 da kulla huldar dangantaka a tsakanin Sin da Faransa

2024-02-01 13:45:37 CMG Hausa

 

Kwanan baya, a birnin Paris na kasar Faransa, an gudanar da taron kide-kiden murnar cika shekaru 60 da kulla huldar dangantaka a tsakanin kasashen Sin da Faransa da kuma kaddamar da shekarar al’adu da yawon shakatawa a tsakanin kasashen 2, inda mutane kimanin dari 5 daga kasashen 2 da suka fito daga sassan siyasa, tattalin arziki, al’adu da yawon shakatawa suka halarta. (Tasallah Yuan)