logo

HAUSA

Bikin bazara ya kara habaka yawan bukatun jama'a a duk fadin kasar Sin

2024-02-01 16:04:25 CMG Hausa

Bikin bazara na gargajiyar kasar Sin da ke tafe ya kara habaka sha’awar Sinawa kan sayayya, tafiye-tafiye da bukukuwan murnar bikin, wanda kuma ke sa kaimi ga bunkasuwar bangaren samar da abinci, sufuri, kasuwanci da dai sauransu.