logo

HAUSA

Kasuwanci ta yanar gizo na taimakawa Chengdu wajen sayar da hajoji zuwa kasashen duniya

2024-01-31 16:17:43 CMG Hausa

Birnin Chengdu, dake lardin Sichuan na kudu maso yammacin kasar Sin, yana himmantuwa wajen inganta harkokin cinikayya ta yanar gizo, inda ya dauki jerin matakai na taimakawa kamfanonin sarrafa kayayyaki na gida wajen sayar da hajojinsu zuwa kasashen waje.