logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Nanjing

2024-01-31 14:57:13 CMG Hausa

Yara sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na birnin Nanjing, fadar mulkin lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin domin kara fahimtarsu kan ilmomin. (Jamila)