logo

HAUSA

Nanjing: an nuna kayayyakin tarihi masu nasaba da dabbar Loong

2024-01-31 09:11:32 CMG Hausa

A birnin Nanjing da ke lardin Jiangsu, an nuna kayayyakin tarihi masu nasaba da dabbar Loong domin maraba da sabuwar shekarar gargajiyar kasar Sin wato shekarar dabbar Loong.(Tasallah Yuan)