Guangzhou: Ana sayar da furanni domin maraba da sabuwar shekarar gargajiyar kasar Sin
2024-01-31 09:08:38 CMG Hausa
A birnin Guangzhou da ke lardin Guangdong a kudancin kasar Sin, ana sayar da furanni domin maraba da sabuwar shekarar gargajiyar kasar Sin wato shekarar dabbar Loong.(Tasallah Yuan)