logo

HAUSA

Binciken jirgin kasa mai saurin tafiya

2024-01-31 14:53:47 CMG Hausa

Ana gudanar da aikin bincike kan jiragen kasa masu saurin tafiya a wurin bincike da kuma gyara jiragen kasa na Wuguang dake birnin Changsha, fadar mulkin lardin Hunan na kasar Sin. (Jamila)