logo

HAUSA

Cote d’Ivoire ta fitar Senegal mai rike da kofin gasar AFCON

2024-01-30 14:02:56 CMG Hausa

A jiya ne a wasan daf da na kusa da na karshe na gasar cin kwafin kwallon kafan kasashen Afirka karo 34 da aka buga a birnin Yamoussoukro, babban birnin kasar Cote d’Ivoire, mai masaukin baki kasar Cote d’Ivoire, ta doke Senegal mai rike da kofin gasar, a bugun da ta kai sai mai tsaron gida, matakin da ya ba ta nasarar kaiwa ga mataki na gaba na gasar.

A wasan kusa da na karshe, Cote d’Ivoire za ta kara da kasar da ta yi nasara a wasan da za a buga tsakanin Mali da Burkina Faso.(Hamza)