logo

HAUSA

Sabbin fasahohi sun sa kasar Sin fitar da karin motoci zuwa ketare

2024-01-29 20:50:24 CMG Hausa

 

A cikin shirin na yau za mu duba yadda kasar Sin ke kokarin raya bangaren kera motoci, musamman ma wadanda ke amfani da wutar lantarki. A shekarar 2023 da ta gabata, an kera sabbin motoci miliyan 30 da dubu 161 a kasar Sin, kana a cikinsu aka sayar da miliyan 30 da dubu 94. (Bello Wang)