Busar da kaji a birnin Rizhao
2024-01-29 12:39:01 CMG Hausa
Yadda aka busar da kaji ke nan a birnin Rizhao na lardin Shandong na kasar Sin. Busasshen naman kaza, wani shahararren abincin gargajiya ne a wurin, wanda ke da dandano mai dadin gaske. (Murtala Zhang)