logo

HAUSA

Tsarin tsabtace muhallin bakin teku

2024-01-29 15:25:13 CMG Hausa

An kafa tsarin tsabtace muhallin bakin teku na zamani a birnin Xiamen na lardin Fujian dake gabashin kasar Sin. (Jamila)