logo

HAUSA

Dukkan na’urori da kayayyakin aiki na rundunar sojin Sin dake tabbatar da zaman lafiya a Lebanon sun samu amincewar hukumar MDD

2024-01-29 07:21:49 CMG Hausa

A tsakiyar watan Janairun bana, a karo na farko hukumar MDD dake kasar Sudan ta kudu ta kaddamar da wani bincike kan na’urori da kayayyakin aiki, kamar motoci da makamai da albarusai da na’urorin jinya da na samar da ruwan sha da na dafa abinci da makamatansu da tawagar aikin injiniya da masu aikin jinya na rundunar sojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a yankin Wau na kasar Sudan ta kudu ke amfani da su, inda dukkan wadannan na’urori da kayayyaki suka samu amincewar hukumar MDD. (Sanusi Chen)