logo

HAUSA

Tattalin arzikin kankara na Sin ya ingiza ci gaban kasuwar yawon shakatawa ta duniya

2024-01-28 14:47:26 CRI

 

A cikin shirinmu na yau, bari mu kalli yadda tattalin arzikin dake da nasaba da wasan kankara na kasar Sin yake sa kaimi ga farfadowar tattalin arzikin duniya.