logo

HAUSA

Kamfanin samar da Carbon Fibre

2024-01-28 14:32:16 CMG Hausa

Ana samar da sinadarin Carbon Fibre a kamfanin Zhongfu Shenying na Xining dake yankin masana’antun birnin Xining, fadar mulkin lardin Qinghai na kasar Sin. (Jamila)