Jigilar jini da jirgin sama mai sarrafa kansa
2024-01-28 15:59:11 CMG Hausa
An kaddamar da dandalin jigilar jini da jirgin sama mai sarrafa kansa ta hanyar amfani da fasahar 5G irinsa na farko a birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)