Kamfanin ZEEKR mai kera mota a Ningbo
2024-01-28 16:04:02 CMG Hausa
Ana sayar da motocin dake amfani da sabon makamashi da Kamfanin ZEEKR da aka kafa a birnin Ningbo na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin ya kera zuwa ga kasashe da dama dake nahiyoyin Turai da Asiya. (Jamila)