logo

HAUSA

Masana’antu a Laoting

2024-01-28 14:36:49 CMG Hausa

Ana himmantu kan raya masana’antun kera na’urori da sabon makamashi da kayayyakin kiwon lafiya da sabbin kayayyakin gine-gine a gundumar Laoting ta birnin Tangshan dake lardin Hebei na kasar Sin. (Jamila)