logo

HAUSA

An kaddamar da zirga-zirgar fasinjoji a lokacin bikin bazara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin na bana

2024-01-26 19:48:34 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka. A yau Jumma’a ne, kamfanin layin dogon kasar Sin wato China Railway ya bayyana cewa, ana sa ran layin dogo na kasar Sin zai yi jigilar fasinjoji miliyan 480 a lokacin tafiye-tafiye na bikin bazara na bana, matsakaicin fasinjoji miliyan 12 a kowace rana.