logo

HAUSA

Kasar Nauru tana yankin tsakiyar tekun Pasifik

2024-01-24 20:38:21 CMG Hausa

Kasar Nauru tana yankin tsakiyar tekun Pasifik, kasar na da tsibiri daya da fadinsa ya kai murabba'in kilomita 21.1 kana fadin tekun da ya kewaya kasar ya kai murabba'in kilomiya dubu 320.(Zainab Zhang)