logo

HAUSA

Isah Mansur Aminu: Akwai abubuwa da za mu koya daga fasahohin sana’ar noma ta kasar Sin

2024-01-23 15:38:31 CMG Hausa

Isah Mansur Aminu, haifaffen Kanon Najeriya ne, wanda a yanzu haka yake karatun digiri na uku a cibiyar nazarin noman auduga ta kwalejin nazarin kimiyyar ayyukan noma ta kasar Sin wato CAAS dake birnin Anyang na lardin Henan na kasar Sin.

A zantawarsa da Murtala Zhang, malam Isah ya bayyana dalilin zuwansa kasar Sin yin karatu, da yanayin karatu na kasar, gami da ra’ayinsa kan yadda zai yi amfani da ilimin da ya samu a kasar Sin don amfawana kasarsa wato Najeriya.

A karshe, malam Isah ya bayyana babban burinsa na yin karatu a kasar Sin. (Murtala Zhang)