logo

HAUSA

Masana’antun kera na’urar latirori a Gu’an

2024-01-22 14:40:30 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antun kera na’urorin latirori a gundumar Gu’an ta birnin Langfang dake lardin Hebei na kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)