logo

HAUSA

Sana'ar kiwon shanu a birnin Ji'an

2024-01-22 12:31:11 CMG Hausa

Yadda ake gudanar da sana’ar kiwon shanu ke nan a wani kauye dake birnin Ji’an na lardin Jiangxi na kasar Sin, sana’ar da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoma da yakar talauci a wurin. (Murtala Zhang)